dailytrust

Mace mai faxa ta fi wahalar zama Ali

Faruq Abbas

Daga Abubakar Maccixo Maradun

Mace mai yawan faxa ta fi wahalar zama. Dalilina shi ne qazama wannan tabbas qazanta halinta ne. Mafaxaciya kuwa faxanta zai zama biyu ko dai mafadaciyar ce ko kuma rashin gaskiyarta kan sa ta zama mafaxaciya, domin kada ka tuhume ta sai ta yi maka riga-kafi da faxanta.

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281865827720439

Media Trust Limited