dailytrust

Mai faxa ta fi wuyar zama

- Muhammad Bello Ibrahim Usman

Gaskiya mai yawan faxa ta fi wuyar zama, ko ba komai surutunta na yau da kullum da rashin haqurinta za su ishe ka saboda babu wani abu da zai samu xan Adam yau da kullum ya iya jure masa. Bayan hakan ita ba za ta kasance mai haquri ba. Sannan kuma mai yawan faxa za ta iya haxa ka faxa da kowa.

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281883007589623

Media Trust Limited