dailytrust

Tsakakin mace mai faxa da qazama wacce ta fi wahalar zaman aure?

Qazanta da faxa ko yawan mita suna daga cikin abubuwan da suke kawo tangarxa a tsakanin ma’aurata. A wannan mako Aminiya ta nemi jin ra’ayin jama’a ne a kan tsakanin mace mai faxa da qazama wacce ta fi wahalar zaman aure. Ga muhawarar da suka tafka kamar haka:

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281891597524215

Media Trust Limited