dailytrust

Qazama ta fi wuyan zama Ahmadu Abacha Machina

Agaskiya mace qazama ita take da wuyan zaman aure. Saboda mace mai yawan faxa mijinta zai iya shawo kanta a hankali har ta daina yawan faxan. Amma qazamar mace fa sai a hankali, ko ruwa zai gagare ka sha, abincin ta ma ba zai ciwu ba. Ga tarkacen dauxa cikin gida ga qazantar jikinta ga kuma rashin kula da yara da kuma rashin tsabtar makwanci. Shi kansa maigida idan matarsa qazama ce ba zai tava samun natsuwa ba.

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281895892491511

Media Trust Limited