dailytrust

Mai faxa ta fi qazama wahalar zama

- Sulaiman Abdullahi

To gaskiya ni a iya fahimtata mace mai yawan faxa ta fi qazama wahalar zama, saboda ita qazama idan ka mai da hankali kuma ka daure za ka iya gyara ta, amma mafadaciya babu abin da zai iya canzata in ba nadama ba, kuma a lokacin da nadamar ba za ta amfane ta ba. Mijinta faxa, maqwabtanta faxa, kishiyarta faxa, kowa ma faxa. Wata rana ma sai ta jefa mijinta a masifa.

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281904482426103

Media Trust Limited