dailytrust

Qazama ta fi wahalar zama - Umar

Kamliu Ringim

Mace qazama ta fi mai yawan faxa wahalar zama. Domin ita mai yawan faxa za ka san yadda za ka riqa kauce wa abubuwan da za su sa ku riqa samun savani, balle ta yi faxan. Ba zai yiwu ita kaxai ta dinga fada ba sai wani abu ya faru. Amma ita qazama duk yadda ka kai da jan hankali da nasiha a kan haka zai yi wuya ta daina domin lalaci ne ke kawo yawan qazanta, kuma mace mai lalaci mawuyaci ne ka iya sauya ta.

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281913072360695

Media Trust Limited