dailytrust

Gara mace mai faxa da qazama - Anas Umar Usman

Qazama ta fi wuyan zama mana, ita mai yawan faxa idan ka fahimce ta cikin sauqi za ku zauna lafiya. Kuma in ta ce kai take so, to ko za ta mutu ne sai dai ta mutu amma ba za ta canza ba. Irin su suna da riqon amana, amma qazama babu wani fahimtarta da za ka yi.

SIYASA

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281921662295287

Media Trust Limited