dailytrust

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano Kasuwar Kumo a Jihar Gombe

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 23,000 Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 40,000 Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 22,000 Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000 Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 36,000 Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 60,000 Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 23,000 Kwandon tumatir- Naira 8,000

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira 22,000 Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 42,000 Buhun dawa mai nauyin kilo 100 - Naira 22,000 Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000 Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 42,000 Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 60,500 Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 23,500 Kwandon tumatir- Naira 8,500

TARE DA YAKUBU LIMAN

ha-ng

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

2023-03-24T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/282029036477687

Media Trust Limited