Alqali da mai kare

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

Media Trust Limited

https://dailytrust.pressreader.com/article/281711209020384

WATA SABUWA

Mutane ne suka kai ƙara wajen alƙali cewa wani mutum ya binne kare a maqabartarsu. Alƙali ya ce, da gaske ne abin da ake tuhumar ka da shi? Cikin hawaye alƙali ya ce, Allah Ya ji ƙan marigayi. Mutane suka yi mamakin yadda alƙali ya canza lokaci ɗaya. Alƙali ya ce, kada ku yi mamaki, bincike ne ya tabbatar da cewa marigayin yana da nagarta sosai kuma yana da kirki, sannan yana daga cikin jikokin karnukan “As’habul Kahfi!” Labarai daga shafin facebook na Sukairaj Hafiz Imam

ha-ng