Ga jakinka ya nufi rami zai mutu!

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

Media Trust Limited

https://dailytrust.pressreader.com/article/281715503987680

WATA SABUWA

axansu Zamfarawa biyu ne xaya yana da jaki biyu, xayan kuma yana da guda. A kan hanyarsu ta neman kuxi mai jaki biyu, sai xaya ya faxa a rami ya mace suka bar shi a nan suka yi gaba. Bayan wani lokaci sai suka yada zango, wanda jakinsa ya mutu sai ya yi alwala ya bi jam’in Sallah. Yana sahun Sallah sai ga xan uwansa a guje yana kiran sa. Ali! Ali! Kai Ali! Ka yanke Sallar ga jikinka can ya nufi rami zai mutu. Sai Bazamfare ya yanko zagi ya ce “Jar qaniya!” Ya fita a guje yana ture mutane. Labarai daga 09099886988

ha-ng