Jinjina ga Aliko Xangote
2023-05-26T07:00:00.0000000Z
2023-05-26T07:00:00.0000000Z
Media Trust Limited

https://dailytrust.pressreader.com/article/281801403333600
DUNIYAR
Salam Edita. Tabbas buxe matatar mai da Alhaji Aliko Xangote ya yi a Najeriya abin yabo ne da jinjina. Zan yi amfani da wannan dama in yi kira ga masu irin wannan dama su riqa buxe irin waxannan kamfanoni domin ko ba komai dubban matasa za su samu abin yi don dogaro da kai. Daga qarshe ina addu’ar Allah Ya sa al’ummar Najeriya su amfani wannan matatar mai, amin summa amin. Saqo daga Sani Mohammed Chindo, Unguwar Karofin Madaki, Bauchi. 08030918913
ha-ng