Na fi son talaka kyakkyawa - Fatima Isiaku
2023-05-26T07:00:00.0000000Z
2023-05-26T07:00:00.0000000Z
Media Trust Limited

https://dailytrust.pressreader.com/article/281852942941152
DUNIYAR
Ni gaskiya na fi son talaka kyakkyawa saboda zuwa wani lokaci za mu iya yin kuxi tare da shi. Amma mai kuxi ban san yadda aka yi ya samu kuxinsa ba, lokaci xaya sai in ce zan je in aure shi? Kuxi yanzu abin tsoro ne.
ha-ng