Duk wanda ra’ayinmu ya zo xaya shi zan so Nana

Ahmed Khadijah

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

Media Trust Limited

https://dailytrust.pressreader.com/article/281861532875744

DUNIYAR

In mai kuxin ne ra’ayina da nasa ya zo xaya zan so shi, in ma talakan ne ra’ayina da nasa ya zo xaya shi ma zan son shi, amma ba lallai wai in so shi don kuxinsa ko don talaucinsa ba.

ha-ng