Na fi son talaka kyakkyawa - Ruqayya Umar
2023-05-26T07:00:00.0000000Z
2023-05-26T07:00:00.0000000Z
Media Trust Limited

https://dailytrust.pressreader.com/article/281904482548704
DUNIYAR
Na fi son talaka kyakkyawa. Dalili kuwa shi ne, shi kyau a cikin soyayya yana da wani abu ne, ni ban damu ba, in dai saurayin yana da kyau. Don soyayya in dai mutum yana da xan kyau soyayyar tana xan qara armashi.
ha-ng