dailytrust

Tsakanin kyakkyawan namiji talaka da mummuna mai kuxi wanne mata suka fi so?

A yayin neman abokin zamantakewar aure, mata da maza kowa da abin da yake dubawa. Galibi maza sun fi son mace mai kyau, yayin da ake ganin mata sun fi son namiji mai kuxi.

Wannan ya sa Aminiya ta tuntuvi mata a kan tsakanin namiji kyakkyawa kuma talaka da namiji mummuna amma mai kuxi wanne suka fi so? Ga abin da suke cewa kamar haka:

DUNIYAR

ha-ng

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

2023-05-26T07:00:00.0000000Z

https://dailytrust.pressreader.com/article/281900187581408

Media Trust Limited