Kasuwar Wadata a Jihar Nasarawa
Buhun shinkafa ‘yar gida mai nauyin kilo 100- Naira 34,000 Buhun shinkafa ‘yar waje mai nauyin kilo 100-Naira 48,000 Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira 24,000 Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 30,000
Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 45,000
Buhun manyan waken soya mai nauyin kilo 100-Naira 55,000 Buhun qananan wake mai nauyin kilo 100- Naira 45,000 Buhun dawa mai nauyin kilo 100 - Naira 26,000
Buhun rixi mai nauyin kilo 100-Naira 56,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 35,000 Buhun alkama mai nauyin kilo 100-Naira 53,000 Kwandon tumatir Naira 16,000
TARE DA YAKUBU LIMAN
ha-ng
2023-03-24T07:00:00.0000000Z
2023-03-24T07:00:00.0000000Z
https://dailytrust.pressreader.com/article/282041921379575
Media Trust Limited